Welcome to NH SME Club

Kindly read the information below to continue

We’re so happy you’ve joined this amazing group of entrepreneurs. By being part of the club, you’re making a big step to grow your business, get helpful resources, and connect with others who share the same goals. This video will show you everything the NH SME Club offers, including the benefits, tools, and exciting opportunities for you. From mentorship to special business perks, we are here to help you succeed. Thank you for choosing to grow with us—let’s achieve great things together!

Muna farin ciki, kuma muna muku maraba da kasancewa cikin wannan ƙungiyar ta masu kasuwanci masu himma.
kun ɗauki babban mataki na inganta kasuwancinki, samun albarkatu masu amfani, da haɗuwa da masu irin burin ku. Wannan bidiyon zai nuna muku duk abin da NH SME Club ke bayarwa, ciki har da fa’idodi, , da damarmaki masu kayatarwa. Daga jagoranci zuwa fa’idodi na musamman ga kasuwanci, muna nan don taimaka muku samun nasara. Muna godiya da kasancewa tare da mu—mu gudu tare mu tsira tare.

Click here to download the NH SME manual. (Danna nan don saukar da kundin jagorar NH SME.)

Click here to join the Telegram group. Make sure you have the telegram app. (Danna nan don shiga Telegram group din SME club, tabbatar da cewa kuna da app din Telegram.)

© 2024 NH Business - A Northern Hibiscus Listing Directory Website. All rights reserved.